tag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post2158447782279965613..comments2022-03-18T13:15:28.040+00:00Comments on JAMILAH TANGAZA: Wasu na Shan Ruwan Bunu a Watan Azumi, Wasu na Shan Kindirmon KwaliJamilah Tangazahttp://www.blogger.com/profile/06050610450107315756noreply@blogger.comBlogger6125tag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-73101361319237014842010-09-03T13:54:31.098+01:002010-09-03T13:54:31.098+01:00A gaskiya Haji. fito da wannan shafi da kukayi na ...A gaskiya Haji. fito da wannan shafi da kukayi na Bbchausa facebook ya kara martabar ku a idanun duniya, kuma tasa yanzu ina ganin babu dan/ ko yar kauye. mutane da dama a kullum sun dada wayewa kuma kune silar. kasan cewa ta member a Bbc hausa facebook tun ranar da akabude kai da sauran shafuka ta sani nayi abokanai asassa daban daban na Najeria da makota, kuma akwai mutanan da a kullum ke kirana ta waya domin na koya musu yadda wannan duniyar take atafin mu, hadi da yi musu register emils, facebook. lalle sai muyiwa Allah godiya daya hadamu daku. Allah yabar zumunci. ALIYU M UMAR KWALLIAliyu Mukhtar Umarhttps://www.blogger.com/profile/11986595622361576958noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-31397294160149680592010-08-27T04:29:22.557+01:002010-08-27T04:29:22.557+01:00@jibrin: maganar ka haka take amma karka manta wan...@jibrin: maganar ka haka take amma karka manta wannan kasar tamu na da dumbin arzikin da kowane talaka zai iya rayuwa akan daruruwan nerori da kwanciyar hankali da lumana, amma kayi maganar rashin shuwaga banni adalai mahandam, a nan zan iya cewa laifin na tattare damu. kamata yayi duk wani wanda bamu yarda da ingancin sa ba tun wuri mu nuna bujirewar mu gare shi, amma sai kaga talakan shine kan gaba wajen ganin azzalumin ya dare kujerar mulki kuma daga karshe kasan wa gari zai wa ya.@Hajia: wallahi kuna kokari matuka ga ya, musamman shirin nan naku RA'AYI RIGA (A H Y S) da ra'ayoyin da kuke karantowa hakan na zaburar da masu kokarin gane gaskiya. ku cigaba hajia da kokarin kune silar gyaruwar NIG. insha ALLAH. ki huta lafia. AMU KWALLI KN.Aliyu Mukhtar Umarhttps://www.blogger.com/profile/11986595622361576958noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-90999882560161707372010-08-26T13:40:26.618+01:002010-08-26T13:40:26.618+01:00Nagode Malamai...mu ci gaba da tattaunawa... ina k...Nagode Malamai...mu ci gaba da tattaunawa... ina karuwa sosai.Jamilah Tangazahttps://www.blogger.com/profile/06050610450107315756noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-38358401776983972212010-08-24T09:41:11.886+01:002010-08-24T09:41:11.886+01:00Wato matsalar rashin shugabanni masu tsoron Allah ...Wato matsalar rashin shugabanni masu tsoron Allah daga sama har kasa. Suma talakawa suna da nasu laifin na daukar tumasanci, cin amana da kololuwar rashin tsoron Allah a dukkan al'amurra. Najeriya na bukatar canji irin na cikin zukatan mutanenta. Amma matsalar daga ina za'a fara? A ganina sai an sami shugabannin da zasu jagorar canza zukatan mutanen Najeriya wadanda da gaske suke, kuma suma su zama zukatansu zasu iya daukar gwagwarmayar: sai an jure, kuma za'a sah wuya ba kadan ba; amma a karshe za'a sami fa'ida.<br /><br />Jibirl Lawal<br />ZariaUnknownhttps://www.blogger.com/profile/00665430642366457067noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-45343740531094689322010-08-23T20:04:12.711+01:002010-08-23T20:04:12.711+01:00Assalm. Lalle Hajiaw wannan shiri kwarai da gaske ...Assalm. Lalle Hajiaw wannan shiri kwarai da gaske munji dadin sa kwarai da gaske. sai dai wani hanzari ba gudu ba, anya kuwa wasu mutanan basuna aikowa bane domin raha da nishadi? ina ganin mafi akasarin wayanda ke shan wahalar rayuwa sun fito ne daga karkara amma nakanji wasu a cikin burane suna lissafo ire iren abincin da mazauna kauyuka ne kici. toh ni dai sha'warata ita ce, daku bada karfi sosai akan mazuna karkara duk da cewa a birni n ma akwai masu fama da yau kwarai da gaske. Dafatan Allah ya mana jagora yasa muna daga cikin bayin da akewa rahama a wannan wata na ramadana, ya kuma dawo da shuwaga bannin mu turbar gaskiya. Nagode AMU KWALLI KNAliyu Mukhtar Umarhttps://www.blogger.com/profile/11986595622361576958noreply@blogger.comtag:blogger.com,1999:blog-225134563977344723.post-75265072797649123692010-08-23T19:51:12.498+01:002010-08-23T19:51:12.498+01:00Assalm. Lalle Hajiaw wannan shiri kwarai da gaske ...Assalm. Lalle Hajiaw wannan shiri kwarai da gaske munji dadin sa kwarai da gaske. sai dai wani hanzari ba gudu ba, anya kuwa wasu mutanan basuna aikowa bane domin raha da nishadi? ina ganin mafi akasarin wayanda ke shan wahalar rayuwa sun fito ne daga karkara amma nakanji wasu a cikin burane suna lissafo ire iren abincin da mazauna kauyuka ne kici. toh ni dai sha'warata ita ce, daku bada karfi sosai akan mazuna karkara duk da cewa a birni n ma akwai masu fama da yau kwarai da gaske. Dafatan Allah ya mana jagora yasa muna daga cikin bayin da akewa rahama a wannan wata na ramadana, ya kuma dawo da shuwaga bannin mu turbar gaskiya. Nagode AMU KWALLI KNUnknownhttps://www.blogger.com/profile/08465845555569981883noreply@blogger.com